News

Ba mabiya ɗariƙar Katolika kawai fafaroma ke jagoranta ba, har da ƙasar Vatican City da gwamnatinta, da kuma fadar Vatican.